1 Samuel 21:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don haka sai ya yi kamar ya taษu a gabansu. A duk lokacin da yake tare da su, sai yฤ yi kamar ya haukace. Ya yi ta zฤne-zฤne a ฦofofi, ya bar miyau yana ta bin gemunsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููุงูู
ููู ุญููู ุณููู ูููู ููู
ูุฑู ููุชููปู ุงููุบูุจูููุณูุ ุงูู ุฏููู ูููุงูููุซููู ุฏูููููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ ุณููู ูููู ููู
ูุฑู ููููููููุซูููฐุ ูููู ุชูุธูุงููููฐ ุฐูุงูู ุนฺูงููุงฺูขููุงฺูขูุ ููุจูุฑู ู
ููููู ูููู ุจููู ุบูููฐู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya mai da kansa kamar mahaukaci a gabansa. Ya yi zane-zane a ฦyamaren ฦofofin garin. Ya bar yau na bin gemunsa.