1 Samuel 21:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akish ya ce wa bayinsa, “Duba, wannan mutum yana hauka. Me ya sa kuka kawo shi a wurina?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَڧَرْشٜىٰ سَرْكِے عَكِشْ يَثٜىٰ وَمَاسُ يِمَسَ حِدِمَ «دُوبِے، مُتُمِنَّنْ يَهَوْكَثٜىٰ! دُوانْمٜىٰ كُكَ كَٰوُاْشِ وُرِينَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akish kuwa ya ce wa fādawansa, “Ashe, mutumin mahaukaci ne? Don me kuka kawo shi wurina?