1 Samuel 21:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na rasa masu hauka ne da za ku kawo mini wannan mutum yă yi ta hauka a gabana? Dole ne wannan mutum yă shiga gidana?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے نَا رَسَ مَاسُ هَوْكَنٜىٰ دَ ذَاكُكَٰوُاْ مِنِ وَنَّنْ مُتُمْ يَيِ تَهَوْكَ أَغَبَنَ؟ وَنَّنْ مُتُمْنٜىٰ ذَيْ شِغَ غِدَانَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na rasa mahaukata ne da za ku kawo mini wannan mutum ya yi ta hauka a gabana? Wannan mutum ne zai shiga gidana?”