1 Samuel 21:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu, me kake da shi a hannu? Ka ba ni burodi guda biyar, ko wani abu da kake da shi a nan.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ مٜىٰنٜىٰنٜىٰ كَكٜىٰ دَشِ نَثِ؟ كَبَانِ دُنْڧُلٜىٰنْ غُرَاسَ بِيَرْ، كُواْ كُوَ دُكْ أَبِنْدَ كَكٜىٰ دَشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu me kake da shi? Sai ka ba ni abinci malmala biyar ko wani abu da kake da shi a nan.”