1 Samuel 21:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, โLalle ne a keษe muke daga mata. Mutanena sukan keษe kansu a koyaushe suka tashi โyar tafiya, balle fa a yau!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุซูููฐ ยซุจูุงุดููููุ ุงููููููููู
ู ู
ููู ููุณูุฏู ู
ูุงุชูุง ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนููู ุณูุงุจูุงุ ููุงูููู ู
ูุธูุง ู
ูุงุณู ฺูุฑููููููููฐ ุนููููุงูููููููฐ ฺขูุชููุงูููุ ุจููููููฐ ฺขูุง ููููููู ู
ูููู
ููููุฑู ฺขูุชููุงููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce masa, โLalle ne a keษe muke daga mata. Mutanena suka keษe kansu a koyaushe suka tashi 'yar tafiya, balle fa yanzu da muka fito yin wani abu musamman.โ