1 Samuel 21:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ranar kuwa, ɗaya daga cikin bayin Shawulu yana can, a tsare a gaban Ubangiji, sunansa Doyeg, mutumin Edom, shugaban makiyayan Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ وَنِ مَيْ حِدِمَرْ طَالُوتَ يأَنَانً أَغَبَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ سُونَنْسَ دُواْوٜىٰكْ دَغَ ڧَسَرْ عٜىٰدُوامْ، شِے شُوغَبَنْ مَكِيَايَنْ دَبُّواْبِنْ طَالُوتَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ranar kuwa akwai wani mutum daga cikin barorin Saul, wanda aka tsare a gaban Ubangiji, sunansa Doyeg, mutumin Edom ne. Shi ne shugaban masu kiwon garkunan Saul.