1 Samuel 21:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Ahimelek, “Ba ka da māshi ko takobi a nan? Ban kawo māshina ko wani makami ba gama saƙon sarki ya zo mini da gaggawa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَتَمْبَيِ أَهِمٜىٰلٜىٰكْ يَثٜىٰ «كَنَدَ تَكُواْبِے كُواْ مَاشِنْ دَ ذَاكَ بَا نِے كُوَ؟ غَمَا عُمَرْنِنْ سَرْكِے يَذُواْ مِنِ دَ غَغَّاوَا حَرْ نَتَاشِ بَنْ طَوْكِ كَايَنْ يَاڧِنَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ce wa Ahimelek, “Kana da mashi ko takobi a nan kusa? Gama ban zo da takobina ko wani makami ba, domin ka sani sha'anin sarki na gaggawa ne.”