1 Samuel 22:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki ya umarci matsaran da suke tsaye kusa da shi ya ce, โKu kakkashe firistocin Ubangiji, gama su ma sun goyi bayan Dawuda. Sun san yana gudu, duk da haka ba su gaya mini ba.โ Amma maโaikatan sarki ba su yarda su sa hannu su kashe firistocin Ubangiji ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููููุซูููฐ ูู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุบูุงุฏูููุณูุ ู
ูุงุณู ฺูููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏูุดู ยซููููุดูููฐ ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ููููููููฐูู ุ ุบูู
ูุง ุณููู ุบููุงููู ุจูุงูููู ุฏูุงููุฏูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุณููู ุณููู ูููู ุบูุฏู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐูู ุจูุณู ฺขูุทูุง ู
ูููุจูุยป ุนูู
ููุง ู
ูุงุณูููู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ุณฺูููงู ุณูุชููปู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ููููููููฐูู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce wa matsara da suke tsaye kewaye da shi, โKu fฤษa wa firistocin Ubangiji, ku kashe su gama suna goyon bayan Dawuda, ga shi, sun sani ya gudu, amma ba su faษa mini ba.โ Amma barorin sarki ba su yarda su fฤษa wa firistocin Ubangiji ba.