1 Samuel 22:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya bar su a wurin sarkin Mowab, suka zauna da shi duk tsawon lokacin da Dawuda yake ta ษuya a kogwannin duwatsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏูุงููุฏู ููุจูุฑู ุงููููุงููููฐููุณู ุงูู ุญูููููู ุณูุฑููููู ู
ููุงูููุจูุ ุณููู ุฐููููู ุงููููุฑููู ุญูุฑู ุงููููุงููุฑู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฏูุงููุฏู ูููู ุงููููุฑููู ูปูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya bar iyayensa a wurin Sarkin Mowab, suka zauna a wurinsa duk lokacin da Dawuda yake ta ษuya a kogwannin duwatsu.