1 Samuel 22:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Shawulu ya sami labari cewa an ga Dawuda da mutanensa. Shawulu kuwa yana zaune da mฤshinsa kusa a ฦarฦashin itacen tsamiya a tudun Gibeya, tare da dukan maโaikatansa kewaye da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุฑูุงูู ุทูุงูููุชู ูููู ุงููุบูุฑููู ุบูุจูููฐูู ูููู ุธูููููููฐ ุนฺูงูุฑฺูงูุดููู ฺงูุฑูู
ููู ุงููุชูุงุซูููฐ ุนููููู ูููู ุชูุฏู ูููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ู
ูุงุดูุ ู
ูุงุณููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ู ููู
ู ุณููู ููููฐููููููฐ ุฏูุดูุ ุนููู ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู ุงููููโุบูุงููููฐ ููุฑููู ุฏู ุฏูุงููุฏู ุทููู ููููฐุณููููฐ ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Saul ya ji labari an gane inda Dawuda da mutanensa suke. Saul kuwa yana zaune a Gibeya a gindin itacen tsamiya a kan tudu, yana riฦe da mashinsa. Dukan fฤdawansa suna tsaye kewaye da shi.