1 Samuel 23:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka ce wa Dawuda, “Duba ga Filistiyawa suna yaƙi da mutanen Keyila, suna kwashe musu hatsi a masussukai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً دَاوُدَ يَسَامِ لَابَرِ ثٜىٰوَ ڢِلِسْتِيَاوَا سُنَ يَاڧِ دَ مُتَنٜىٰنْ كَيْلَ عَڧَسَرْ يَهُودَ كُمَ سُنَ ڨُوثٜىٰ مُسُ حَڟِ دَغَ وُرِنْ بُغُنْ حَڟِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka faɗa wa Dawuda, cewa Filistiyawa suna yaƙi da mutanen Kaila, suna washe musu hatsi a masussukai.