1 Samuel 23:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, โ€œYa Ubangiji, Allah na Israโ€™ila, bawanka ya sami labari cewa tabbatacce Shawulu yana shirin zuwa Keyila yฤƒ hallaka garin saboda ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ ู†ูŽุฌู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุทูŽุงู„ููˆุชูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุดูุฑู ูŠูŽุฐููˆุงู’ ูƒูŽูŠู’ู„ูŽ ูŠูŽู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce, โ€œYa Ubangiji Allah na Isra'ila, hakika bawanka ya ji Saul yana niyyar zuwa Kaila don ya hallakar da garin saboda ni.