1 Samuel 23:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Keyila za su bashe ni a gare shi? Shawulu zai gangaro nan kamar yadda bawanka ya sami labari? Ya Ubangiji, Allah na Isra’ila, ka gaya wa bawanka.” Ubangiji ya ce, “Zai zo.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ كَيْلَ ذَاسُ بَادَنِ أَ حَنُّنْسَ؟ طَالُوتَ ذَيْ غَنْغَرُواْ نَنْ كَمَرْ يَدَّ نِے بَاوَنْكَ نَجِ؟ يَا يَهْوٜىٰهْ ، اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، كَڢَطَا وَ بَاوَنْكَ!» يَهْوٜىٰهْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «ذَيْ غَنْغَرُواْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko mutanen Kaila za su bashe ni a hannunsa? Ko Saul zai zo kamar yadda na ji? Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, ina roƙonka ka faɗa wa bawanka.” Ubangiji kuwa ya ce, “Saul zai zo.”