1 Samuel 23:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya zauna a jeji cikin kogunan duwatsu da kuma tuddan jejin Zif. Kowace rana Shawulu ya yi ta neman Dawuda amma Allah bai bashe Dawuda a hannunsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ููุฐููููู ุงููููุฑูุงุฑูููฐูู ูปููู ููุชูุฏูููู ูููููููู ุฏูุงุฌููู ุธฺูขูุ ุทูุงูููุชู ูููู ูููู ุชูููููฐู
ูููุณู ูููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ุจููู ุจูุงุฏูุดู ุงูู ุญูููููู ุทูุงูููุชู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya zauna a ษoye cikin jeji a ฦasar tudu ta jejin Zif. Saul kuwa ya yi ta nemansa kowace rana, amma Ubangiji bai ba da Dawuda a hannunsa ba.