1 Samuel 23:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Su biyunsu kuwa suka ษaura yarjejjeniya a gaban Ubangiji. Sai Yonatan ya koma gida amma Dawuda ya zauna Horesh.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู ุจููู ฺขูุง ุณููููู ููุฌูููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุ ููููููููฐูู ูููู ุดูููุฏูุฑูุณูุ ุณููู ูููุงูููุชููู ูููููุงูู
ู ุบูุฏูุงุ ุฏูุงููุฏู ูููู ููุฐููููู ุงูู ูููุงูุฑูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Su biyu fa suka yi wa juna alkawari a gaban Ubangiji. Dawuda ya zauna a Horesh, Jonatan kuwa ya koma gida.