1 Samuel 23:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka tashi suka koma Zif, suka sha gaban Shawulu. Dawuda da mutanensa kuwa suna jejin Mawon cikin Araba, kudu da Yeshimon.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَتَاشِ سُكَ رِغَا طَالُوتَ ذُوَا دَاجِنْ ظِڢْ؞ دَاوُدَ كُوَ دَ مُتَنٜىٰنْسَ سُنَ أَ دَاجِنْ مَوُانْ تَوَجٜىٰنْ ݣُورِنْ أَرَبَ وَنْدَ يَكٜىٰ عَكُدَنْثِنْ يٜىٰشِمُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka yi gaba, suka tafi Zif. Dawuda da mutanensa kuwa suna jejin Mawon, cikin Araba, kudu da Yeshimon.