1 Samuel 23:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu yana tafiya a gefe ษaya na dutsen, Dawuda da mutanensa kuma suna a wancan gefe, suna hanzari su ษace wa Shawulu. Saโad da Shawulu da sojojinsa suka kusa cimma Dawuda da mutanensa don su kama su,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูุงูููุชู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููู ุชฺูขููู ุงููุบูููฐฺขูููฐ ุทููู ููุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ุฏูุงููุฏู ููู
ู ุชูุฑูููฐุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููู ุงููุทููููู ุบูููฐฺขูููฐููุ ุฏูุงููุฏู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููููู ุชูุณูููุฑู ุฏููุงูู
ููู ุณูุบูุฌูููฐ ูู ุทูุงูููุชูุ ุบูู
ูุง ุทูุงูููุชู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููู ุชฺูงูุงุฑู ู
ฺูููุงููู ููุณู ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงู
ู ุฏูุงููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul yana gefe ษaya na dutsen, Dawuda kuma da mutanensa suna wancan gefe. Dawuda ya yi sauri ya tsere daga Saul domin Saul da mutanensa suna ฦoฦari su kewaye su, su kama su.