1 Samuel 23:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu kuwa ya janye daga fafaran Dawuda, ya tafi yă ƙara da Filistiyawa. Dalilin ke nan da ake kiran wannan wuri Sela Hammalekot, wato, dutsen tserewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ طَالُوتَ يَبَرْ بِنْ دَاوُدَ يَكُواْمَ دُواْمِنْ يَيِ يَاڧِ دَ ڢِلِسْتِيَاوَا؞ شِيَسَا عَكٜىٰثٜىٰ دَ وُرِنَّنْ تُدُنْ رَبُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul kuwa ya koma daga bin Dawuda, ya tafi, ya yi yaƙi da Filistiyawa, domin haka aka riƙa kiran wurin, Sela-hammalekot, wato dutsen tserewa.