1 Samuel 23:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda kuwa ya haura daga can ya zauna a kogwannin duwatsun En Gedi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَبَرْ دَاجِنْ مَوُانْ يَتَڢِے وُرَارٜىٰنْ ٻُيَ نَيَنْكِنْ عٜىٰنْغٜىٰدِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya tashi daga can, ya tafi jejin En-gedi inda ya ɓuya.