1 Samuel 23:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Dawuda ya ji labari Shawulu yana shirya hanyar da zai kashe shi, sai ya ce wa Abiyatar firist, โKawo mini efod a nan.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุฏูุงููุฏู ููุฌู ุทูุงูููุชู ูููู ุดูุฑููู ููู
ูุณู ู
ูุบูููุชูุงุ ุณูููููุซูููฐ ูู ุงููุจูููุชูุฑู ฺขูุฑูุณูุชู ยซูููููฐููุงู ุนูููฐฺขููุงุฏู ููููููฐู
ููู ฺููขููู ููููููููฐูู ุงููููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya sani Saul yana shirya hanyar kashe shi, sai ya ce wa Abiyata, firist, โKawo falmaran a nan.โ