1 Samuel 24:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da Shawulu ya komo daga fafaran Filistiyawa, sai aka gaya masa cewa, “Dawuda yana can a Jejin En Gedi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ طَالُوتَ يَكُواْمُواْ دَغَ يَاڧِ دَ ڢِلِسْتِيَاوَا، سَيْ عَكَ ڢَطَا مَسَ ثٜىٰوَ دَاوُدَ يَنَ أَ دَاجِنْ عٜىٰنْ‌غٜىٰدِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Saul ya komo daga yaƙi da Filistiyawa, sai aka faɗa masa Dawuda yana jejin En-gedi.