1 Samuel 24:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Dawuda ya gama wannan magana, sai Shawulu ya ce, “Muryarka ke nan ɗana Dawuda?” Sai ya fasa da kuka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دَاوُدَ يَغَمَيِ وَ طَالُوتَ مَغَنَ حَكَ، سَيْ طَالُوتَ يَتَمْبَيٜىٰشِ يَثٜىٰ «وَنَّنْ مُرْيَرْكَثٜىٰ، طَانَ دَاوُدَ؟» سَيْ طَالُوتَ يَڢَشٜىٰ دَ كُوكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Dawuda ya gama faɗa wa Saul wannan magana, sai Saul ya ce, “Ɗana, Dawuda, muryarka ke nan?” Ya yi kuka da ƙarfi.