1 Samuel 24:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mutum ya sami maƙiyinsa, zai bar shi yă tafi lafiya ba tare da yin masa rauni ba? Ubangiji yă sāka maka, gama ka nuna mini alheri a yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيْ، عِدَنْ مُتُمْ يَسَدُ دَ أَبُواْكِنْ غَابَنْسَ بَايَ بَرِنْسَ يَتَڢِے لَاڢِيَ؞ بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَسَاكَ مَكَ دُواْمِنْ أَلْحٜىٰرِنْدَ كَنُونَ مِنِ يَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan mutum ya sami maƙiyinsa, zai bar shi ya tafi lafiya? Ubangiji ya sāka maka saboda alherin da ka yi mini yau.