1 Samuel 24:21 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ka rantse mini da Ubangiji cewa ba za ka hallaka zuriyarta ko ka share sunana daga iyalin mahaifina ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูŽุฑูŽู†ู’ฺŸูœู‰ูฐ ู…ูู†ูุŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ูƒูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฐูŽุงูƒูŽุจูŽุฑู’ ุธูุฑููŠูŽุงุชูŽ ุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ุณููˆู†ูŽู†ูŽ ุฏูŽ ู†ูŽุบูุฏูŽู†ู’ ุจูŽุงุจูŽู†ูŽ ูŠูŽู…ูุชู ุบูŽุจูŽุงุทูŽูŠูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka rantse mini da Ubangiji, cewa ba za ka hallaka zuriyata a bayana ba, ba kuwa za ka shafe sunana daga cikin gidan ubana ba.โ€