1 Samuel 24:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Shawulu ya isa inda ake ajiye garken tumaki a bakin hanya inda akwai kogo, sai ya shiga ciki kogon don yฤ yi bayan gari. Dawuda da mutanensa kuwa suna can zaune a ฦurewar kogon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุทูุงูููุชู ูููููู ูููู ูููุงูุบููุงู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ุญููููู ููุณูุฏู ุนูููุฏู ุนูููููฐ ุงููุฌูููููฐ ุชูู
ูููุ ุณููู ููุฑฺููููฐ ููุดูุบู ุซููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุจูุงูููู ุบูุฏูุงุ ุซููู ุซููู ุซููููู ูููุงูุบููุงูู ูููู ุฏูุงููุฏู ูุงููููุงูู ุนููปููุงูููููฐ ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya isa garken tumaki a gefen hanya, inda akwai kogo. Sai ya shiga cikin kogon don ya huta. Dawuda da mutanensa kuwa suna zaune a ฦurewar kogon.