1 Samuel 24:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Dawuda suka ce, wannan rana ce Ubangiji ya yi magana ya ce maka, โZan ba da maฦiyinka a hannunka domin ka yi abin da ka ga dama da shi.โ Sai Dawuda ya tashi a hankali ya je ya yanke shafin rigar Shawulu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุงููุฏู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซูููู ููููฐ ุฑูุงููุฑู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ุฐูููุซูููฐ ุนููููู ุฏูููุซูููฐ ู
ูููุ โนุฐููู ุจูุงุฏู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ุงูู ุญูููููููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุฏูุดู ููุฏูู ููุงุบู ุฏูุงู
ูุโบ ยป ุณููู ุฏูุงููุฏู ูููู ุฑูุฑฺููขูููฐ ููุฌูููฐ ูููููููููุงู ุจูุงูููู ุฑูุบูุฑู ุทูุงูููุชู ุจูุงุชูุฑูููฐุฏู ุณููููู ุทูุงูููุชู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Dawuda suka ce masa, โWannan ita ce ranar da Ubangiji ya ba da maฦiyinka a hannunka, ka yi yadda ka ga dama da shi.โ Dawuda kuwa ya tashi a hankali, ya yanke shafin rigar Saul.