1 Samuel 25:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samaโila ya rasu, sai dukan Israโila suka taru suka yi makoki saboda shi. Suka binne shi a gidansa a Rama. Sai Dawuda ya gangara zuwa cikin Jejin Faran.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูู
ููฐุนูููู ูููู ููู
ูุชูุ ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ฺขูุง ุณููู ุชูุงุฑู ุณููููู ููุงฺงูุฑู ู
ููููุงููู ุฏููุงูู
ูููุณูุ ุณููู ุณููู ุจููููููฐุดู ุงููุบูุฏูููุณู ุงูู ุฑูู
ูุ ุจูุงูููู ุญููู ุฏูุงููุฏู ููุชูุงุดู ูููููุงูู
ู ุฏูุงุฌููู ฺขูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama'ila kuwa ya rasu. Dukan Isra'ilawa suka taru suka yi makoki dominsa. Suka binne shi a gidansa a Rama. Sai Dawuda ya tashi ya tafi jejin Faran.