1 Samuel 25:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Don me zan ɗauki burodina da ruwana, da kuma naman da na yanka saboda masu yin wa tumakina aski in ba mutanen da ban ma san inda suka fito ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَنْ طَوْكَ غُرَاسَتَ دَ ضُوَنَ دَ نَامَنْدَ نَيَنْكَوَ مَاسُ يِمِنِ عَيْكِ إِنْبَا مُتَنٜىٰنْ دَ بَنْسَنْ عِنْدَ سُكَ ڢِتُواْ بَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan ɗauki abincina, da ruwana, da namana wanda na yanka wa masu yi mini sausaya in ba mutanen da ban san inda suka fito ba?”