1 Samuel 25:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waษannan mutane kuwa sun yi mana kirki ฦwarai, ba su ba mu wata wahala ba. Babu abu guda da ya ษace mana dukan lokacin da muke tare da su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดู ููููุ ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ู
ููู ููุฑูููุ ุจูุณูุซููุซูููฐู
ูุจูุ ุจูุณูุณูุงุซู ูููู ุงููุจู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐู
ูุจู ุงููุฏููููู ูููุงูููุซููู ุฏูู
ูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏูุณูู ุนููููฐููุงููู
ู ุงฺููขููููููููฐูู ูููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, mutanen kuwa sun yi mana kirki, ba mu sha wata wahala ba, ba abin da ya ษace mana dukan lokacin da muke tare da su a jeji.