1 Samuel 25:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dare da rana sun zama mana katanga kewaya da mu, a duk tsawon lokacin da muke kiwon tumakinmu kusa da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَرٜىٰ دَ رَانَ سُنَ ڟَرٜىٰمُ؞ سُنْ ذَمَ مَنَ كَمَرْ كَتَنْ‌غَ كٜىٰوَيٜىٰ دَمُو يَايِنْ دَمُكٜىٰ كِيوُاْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun zama mana ganuwa dare da rana dukan lokacin da muke tare da su a wurin kiwon tumaki.