1 Samuel 25:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A Mawon, akwai wani mutum wanda yake da dukiya a Karmel, mutumin mai arziki ne ฦwarai. Yana da awaki dubu ษaya, da tumaki dubu uku waษanda yake wa aski a Karmel.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ูููู ู
ูุชูู
ููู ู
ูููุงูู ู
ููู ุงููุฑูุฒฺูงู ุณููุงูุณูููุ ูููููู ููุชูู
ูููููุณู ุงููุณููู ุงฺููขููููููููฐููุณู ุนููููููููู ููุฑูู
ูููฐููุ ูููู ุฏู ุชูู
ููู ุฏูุจูู ุนููู ุฏู ุงูููููู ุฏูุจูู ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai wani mutumin Mawon wanda yake da harka a Karmel. Mutumin mai dukiya ne ฦwarai, yana da tumaki dubu uku (3,000) da awaki dubu (1,000). Yana yi wa tumakinsa sausaya a Karmel.