1 Samuel 25:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bai daɗe ba da Dawuda ya ce a ransa, “Ashe, a banza ne na yi ta lura da dukan abin da yake na mutumin nan a jeji, har ba abinsa da ya ɓace. Ga shi, ya rama mini alheri da mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَمَا دَاوُدَ يَثٜىٰ «أَشٜىٰ، عَيْكِنْ بَنْظَنٜىٰ نَيِ دَ نَڟَرٜىٰ كَايَنْ نَبَلْ أَدَاجِ حَرْ كُواْ طَيَ بَيْٻَثٜىٰبَ؞ نَيِ مَسَ أَلْحٜىٰرِ، عَمَّا غَاشِ يَسَاكَ مِنِ دَ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda ya ce a ransa, “Ashe, a banza ne na yi ta lura da dukan abin da yake na mutumin nan a jeji, har ba abin da yake nasa da ya ɓace. Ga shi, ya rama mini alheri da mugunta.