1 Samuel 25:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake yanzu, ya mai girma, Ubangiji ya hana ka zubar da jini da kuma ษaukan wa kanka fansa, muddin Ubangiji yana raye, kai kuma kana a raye, bari maฦiyinka da dukan waษanda suke niyya su cuci shugabana su zama kamar Nabal.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ููุง ู
ูููุบูุฑูู
ูููุ ุชูููุฏู ููููููููฐูู ุจููู ููุฑูุฏู ู
ููู ููุฑูู
ู ู
ูุบูููุชูุง ูููุงู ููููุดูููฐ ูููู ุจูุ ููุง ุถฺููููููฐ ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุฏู ููู
ู ุฑูููููุ ุจูุฑู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจููููู ู
ูุงุณู ููููฐู
ู ุณูููู
ููู ู
ูุบูููุชูุง ุณูุฐูู
ู ููู
ูุฑู ููุจููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu, ya maigida, na rantse da ran Ubangiji da kuma ranka, ka ga Ubangiji ya hana ka zubar da jini, da ษaukar wa kanka fansa, sai ka bar maฦiyanka da waษanda suke nema su cuce ka su zama kamar Nabal.