1 Samuel 25:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Ubangiji ya cika kowane alherinsa da ya yi wa shugabana alkawari, ya kuma keɓe shi sarki a bisa Isra’ila,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يَهْوٜىٰهْ يَثِكَ دُكْ أَلْحٜىٰرِنْ دَ يَيِ مَكَ أَلْڧَوَرِ، يَكُمَ مَيْدَكَيْ شُوغَبَا عَ إِسْرَٰٓءِيلَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Ubangiji ya cika maka dukan alherin da ya yi maka alkawari, ya kuma naɗa ka Sarkin Isra'ila,