1 Samuel 25:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kada yă zama cewa zuciyarka ta ba ka laifi ko ka damu cewa kana da alhakin jini, kada ka yi ramuwa da kanka. Sa’ad da Ubangiji ya nuna maka alheri, ka tuna da ni, baiwarka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ يَذَمَ ثٜىٰوَ ذُوثِيَارْكَ تَبَاكَ لَيْڢِے كُواْ كَدَامُ ثٜىٰوَ كَنَدَ أَلْحَكِنْ جِنِ، كَدَ كَيِ رَامُوَا دَكَنْكَ؞ بَايَنْ يَهْوٜىٰهْ يَبَاكَ نَصَرَا، كَتُنَ دَنِے بَيْوَرْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ba kuwa za ka sami dalilin baƙin ciki ba, ko damuwar lamiri domin ba ka da alhakin jini, ba ka kuma ɗaukar wa kanka fansa. Sa'ad da Ubangiji ya nuna maka alheri, sai ka tuna da ni, baiwarka.”