1 Samuel 25:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Abigiyel, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na Isra’ila, wanda ya aiko ki don ki same ni yau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَثٜىٰ وَ أَبِغِيٜىٰلْ «أَلْبَرْكَ تَا تَبَّتَا غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ، وَنْدَ يَعَيْكٜىٰكِ كِسَدُ دَنِے يَوْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Dawuda ya ce wa Abigail, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji Allah na Isra'ila, wanda ya aike ki ki tarye ni.