1 Samuel 25:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji, ya hana ni in yi miki ɓarna. Da ba don kin zo kin sadu da ni ba, na rantse da Ubangiji, Allah na Isra’ila Mai Rai, babu ko ɗaya daga cikin mazan gidan Nabal da zai rage gobe da safe.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَا هَنَنِ إِنْيِمِكِ ٻَرْنَ؞ دَبَا دُوانْ كِنْذُواْ كِنْسَدُ دَنِے بَ، نَارَنْڟٜىٰ دَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ مَيْ رَيْ، بَابُ كُواْ طَيَ دَغَ ثِكِنْ مَذَنْ غِدَنْ نَبَلْ دَ ذَيضَغٜىٰ غُواْبٜىٰ دَ سَڢٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika, Ubangiji Allah na Isra'ila ya hana in yi miki ɓarna. Da ba domin kin yi hanzari, kin zo, kin tarye ni ba, da ba wani mutumin Nabal da zai ragu kafin gobe da safe.”