1 Samuel 25:35 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa daga hannunta, ya kuma ce mata, “Ki koma gida kada ki damu, na ji koke-kokenki, zan kuma biya miki bukatarki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَكَرْٻِ دَغَ حَنُّنْتَ ݣَوْتَرْ دَ أَبِغِيٜىٰلْ تَكَٰوُاْ مَسَ؞ يَثٜىٰمَتَ «كِكُواْمَ غِدَا لَاڢِيَ؞ نَجِ مَغَنَرْكِ، كُمَ ذَنْيِ أَبِنْدَ كِكَ ضُواْڧَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa. Ya ce mata, “Ki koma gida kada ki damu. Zan yi abin da kike bukata.”