1 Samuel 25:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da safe saโad da Nabal ya natsu, sai matarsa ta gaya masa dukan abin da ya faru. Sai zuciyarsa ta tsinke, ya zama kamar dutse.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบูุฑู ููููุงููููฐ ุจูุงููููุฏู ูููููุงูู
ู ุซููููู ุญูููููููููุณูุ ุณููู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุงููุจูุบูููููฐูู ุชูุบููู ู
ูุณู ูููุงูู
ูููฐุ ุฐููุซูููุงุฑูุณู ูููู ุชฺููููููููฐ ุบูุจูุงุทูููุ ุญูุฑู ููููุงุณู ู
ููุงฺููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da safe, sa'ad da ruwan inabi ya sake shi, sai Abigail ta faษa masa abin da ya faru. Zuciyarsa kuwa ta tsinke gaba ษaya.