1 Samuel 25:42 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abigiyel ta tashi da sauri ta hau jaki, ta kuma sa ’yan mata biyar da suke mata hidima su bi ta, suka tafi tare da ’yan saƙon Dawuda. Ta kuwa zama matarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِغِيٜىٰلْ تَتَاشِ دَ سَوْرِ تَهَوْ جَاكِ، تَكُمَسَا یَنْ مَاتَا بِيَرْ دَسُكٜىٰيِ مَتَ حِدِمَ سُبِيتَ، سُكَ تَڢِے تَرٜىٰدَ یَنْ عَيْكَنْ دَاوُدَ؞ تَا كُوَ ذَمَ مَاتَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta yi hanzari ta hau jaki, ta ɗauki kuyanginta, su biyar, ta tafi tare da manzannin Dawuda, ta zama matarsa.