1 Samuel 25:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Na ji cewa, yanzu lokacin askin tumaki ne. Sa’ad da makiyayanka suke tare da mu, ba mu cuce su ba, kuma duk zamansu a Karmel ba abin da yake nasu da ya ɓata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا جِ كَنَ أَسْكِنْ تُمَكِنْكَ نٜىٰ؞ لُواْكَثِنْ دَ مَكِيَايَنْ دَبُّواْبِنْكَ سُكٜىٰ يَٰوُاْ عَيَنْكِنْ دَ نِے مَا نَكٜىٰ يَٰوُاْ دَ مُتَنٜىٰنَ، بَمُ ثُوثٜىٰسُبَ؞ بَابُ أَبِنْدَ يَكٜىٰ نَاسُ دَ عَكَ سَاتَا دُكْ سَعَدَّ سُكٜىٰ أَ كَرْمٜىٰلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na ji kana da masu sausaya. Lokacin da makiyayanka suke tare da mu, ba mu cuce su ba, ba abin da ya ɓace musu dukan lokacin da suke a Karmel.