1 Samuel 26:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin Ubangiji yana a raye, Ubangiji da kansa zai buge shi, ko yă mutu a lokacinsa, ko kuma yă mutu a wurin yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا ضَنْڟٜىٰ دَ سُونَنْ يَهْوٜىٰهْ مَيْ رَيْ، يَهْوٜىٰهْ دَ كَنْسَ ذَيْ هَلَّكَ طَالُوتَ، كُواْ يَمُتُ سَبُواْدَ ݣُونَكِنْسَ سُنْثِكَ، كُواْ كُوَ عَكَشٜىٰشِ عَيَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hakika Ubangiji zai buge shi, ko ajalinsa ya auka, ko kuwa ya hallaka a wurin yaƙi.