1 Samuel 26:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Dawuda ya haye zuwa wancan gefen kwarin, ya hau kan wani tudu mai ɗan nisa inda Shawulu tare da mutanensa suke. Akwai babban fili tsakaninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً دَاوُدَ يَهَيٜىٰ ذُوَا وَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ ݣُورِنْ، يَهَوْ كَنْ وَنِ تُدُ مَيْ طَنْ نِيسَ عِنْدَ طَالُوتَ تَرٜىٰدَ مُتَنٜىٰنْسَ سُكٜىٰ؞ أَݣَويْ بَبَّنْ ڢِيلِ ڟَكَانِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Dawuda ya haye zuwa wancan gefe, ya tsaya can nesa bisa dutsen, da ɗan nisa tsakaninsu.