1 Samuel 26:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Dawuda ya kira sojojin Shawulu da kuma Abner ɗan Ner ya ce, “Abner ba za ka amsa mini ba?” Abner ya ce, “Wane ne yake kira yana damun sarki haka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَكِرَا سُواْجُواْجِنْ طَالُوتَ تَرٜىٰدَ أَبْنٜىٰرْ طَنْ نٜىٰرْ دَ بَبَّرْ مُرْيَ يَثٜىٰ «أَبْنٜىٰرْ، كَنَ جِنَ؟» أَبْنٜىٰرْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «وَنٜىٰنٜىٰ يَكٜىٰ كِرَا يَنَ دَامُنْ سَرْكِے حَكَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya kira sojojin sansanin, da kuma Abner ɗan Ner, ya ce, “Ba za ka amsa mini ba, Abner?” Sai Abner ya ce, “Wa yake kiran sarki?”