1 Samuel 26:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya gane muryar Dawuda, sai ya ce, “Muryarka ke nan ɗana Dawuda?” Dawuda ya ce, “I, muryata ce ya ranka yă daɗe, sarki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَالُوتَ كُوَ يَغَانٜىٰ مُرْيَرْ دَاوُدَ سَيْيَثٜىٰ «وَنَّنْ مُرْيَرْكَثٜىٰ، طَانَ دَاوُدَ؟» دَاوُدَ يَأَمْسَ «عِ، مُرْيَتَثٜىٰ، يَا مَيْغِرْمَ سَرْكِے؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saul ya gane da muryar Dawuda, ya ce, “Muryarka ke nan ɗana, Dawuda?” Dawuda ya amsa, “I, muryata ce, ya mai girma sarki.”