1 Samuel 26:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka yarda jinina yă zuba a ƙasa nesa da gaban Ubangiji. Sarkin Isra’ila ya fito yă nemi kuɗin cizo kamar mai farautar kazan duwatsu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَنْذُ كَدَ كَيَرْدَ عَكَشٜىٰنِ عَڧَسَرْدَ تَكٜىٰ نٜىٰسَ دَ وُرِنْ كَسَنْثٜىٰوَرْ يَهْوٜىٰهْ ؞ دُوانْمٜىٰ سَرْكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَيْ نٜىٰمِ يَكَشٜىٰ ڧُدَنْ ثِذُواْ كَمَرْ نِے؟ دُوانْمٜىٰ ذَاكَ ڢَرَوْثٜىٰنِ كَمَرْ وَنِ ڟُنْڟُنْ تُدَّيْ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka kashe ni a baƙuwar ƙasa nesa da Ubangiji. Don me Sarkin Isra'ila yake so ya kashe ni, ni da nake kamar tunkuyau? Don me zai farauce ni kamar tsuntsun jeji?”