1 Samuel 26:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda na ga darajar ranka yau. Haka ma bari Ubangiji yă ga darajar raina, yă cece ni daga dukan wahala.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ يَدَّ نَدَرَجَرْتَ رَنْكَ يَوْ، حَكَمَا بَرِ يَهْوٜىٰهْ يَدَرَجَرْتَ نَوَ، يَكُمَ كُٻُتَرْ دَنِے دَغَ دُكَنْ وَهَلُواْلِ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda ranka ya zama da daraja a gare ni yau, bari raina kuma ya zama da daraja a gaban Ubangiji, ya cece ni daga dukan wahala.”