1 Samuel 26:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shawulu ya yi sansani a bakin hanyar zuwa tudun Hakila mai fuskantar Yeshimon. Amma Dawuda yana zaune a jeji. Saโad da ya ga Shawulu ya biyo shi har zuwa can,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทูุงูููุชู ูููู ฺููููขู ุณูููุณููููู ููุงฺงูููุณู ููุณูุฏู ุญููููู ุนูุชูุฏููู ูููููู ููููุฏู ููููููฐ ฺขูุณูููููุชูุฑู ููููฐุดูู
ููุงููุ ุนูู
ููุง ุฏูุงููุฏู ููุฐููููู ุงููุฏูุงุฌูููุ ุฏู ููุฌู ุซูููฐูู ุทูุงูููุชู ููุดูุบููุงู ุฏูุงุฌููู ููููฐู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kafa sansaninsa a kan tudun Hakila wanda yake gefen hanya, a gaban Yeshimon. Amma Dawuda ya yi zamansa a jeji. Da ya ga Saul ya bi shi cikin jejin,