1 Samuel 27:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Shawulu ya sami labari cewa Dawuda ya gudu zuwa Gat, bai ƙara fita nemansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عَكَ ڢَطَا وَ طَالُوتَ ثٜىٰوَ دَاوُدَ يَتَاشِ ذُوَا غَتْ، سَيْ يَدَيْنَ نٜىٰمَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Saul ya ga Dawuda ya tsere zuwa Gat, bai ƙara fita nemansa ba.