1 Samuel 27:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda da mutanensa suka haura suka yaฦi Geshurawa, da Girziyawa, da Amalekawa. (Waษannan su ne mazaunan ฦasar a dฤ, tun daga Shur har zuwa ฦasar Masar.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซููู ุฐูู
ูููุณู ุงูู ุธูููููููุ ุฏูุงููุฏู ูููููู ฺขูุชู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณููููู ููุฑู ุนููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูููฐุดูุฑู ุฏู ูู ุบูุฑูุธู ุฏู ูู ุงููู
ูููููฐููุ ุชูููุฏูุง ููุทูููููู ู
ูุชูููููฐ ุณููููููฐ ู
ูุฐููููููู ููููููููุ ููุชููุงู ุชูููุฌูููฐูู ูููููููู ุดูุฑู ุญูุฑู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda yakan fita da mutanensa su kai wa Geshurawa, da Girziyawa, da Amalekawa hari. Waษannan su ne mazaunan ฦasar a dฤ, tun daga Shur har zuwa ฦasar Masar.